Allah mai iko ya yi wa wannan mutum da iyalansa da kuke iya ganin hoton su anan, rasuwa shekaranjiya da daddare sakamakon ibtila'in gobara da ya afka masu a cikin dare a karamar hukumar Koko dake jihar Kebbi.
Mijin mai suna Sarafa dan kabilar Yoruba ne wanda yake da kyakkyawar shaida akan zama lafiya da rikon ibada.
Allah ya jikansu da rahama, amin.
Daga Rariya
Title :
Photos: Gobara Ta Halaka Miji Da Mata Da 'Ya'yansu Uku
Description : Allah mai iko ya yi wa wannan mutum da iyalansa da kuke iya ganin hoton su anan, rasuwa shekaranjiya da daddare sakamakon ibtila'in goba...
Rating :
5