A watan Nuwamba ne dai wasu suka kama Ambasada Bagudu Hirse Mammam tsohon minista, a daidai kofar gidan Mammam Daura dake Kaduna.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an tsaro sun kamo su, tare da muggan makaman da suke amfani dasu wajen aikata mummunan aikin satar mutane.
Title :
An Kama Wadanda Suka Yi Garkuwa Da Tsohon Minista A Abuja
Description : A watan Nuwamba ne dai wasu suka kama Ambasada Bagudu Hirse Mammam tsohon minista, a daidai kofar gidan Mammam Daura dake Kaduna. Rahotann...
Rating :
5