Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka wato, Hollywood idan har akwai wani shiri da aka tanadi sanya Hijabi a cikinsa.
Ta kuma nuna cewa ba ta da niyyar barin Kannywood inda ta nuna cewa tun da farko a rayuwarta, aikin koyarwa ta take sha'awa sai dai ta tabbatar da cewa duk da yake tana taka rawa a Finafinan Hausa amma har yanzu harshenta bai nina ba.
Title :
Zan Shiga Finafinan Hollywood Idan Akwai Tanadin Hijabi - Hadiza Gabon
Description : Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka wato, Hollywood idan har akw...
Rating :
5