A safiyar yau Lahadi ne, Wasu 'yan Fashi sun kai hari a Cocin 'Redeemed Christian Church' a yankin Madalla da ke Babban birnin Tarayya Abuja inda suka yi awon gaba da kayayyakin Kida na milyoyin Naira wadanda aka tsara yin amfani da su wajen wakoki a Cocin na bikin Kirismeti da ake yi.
Rahotanni sun nuna cewa an kiyasta cewa kudin kayayyakin Kidan ya kai sama da milyan uku kasancewa 'yan fashin ba su komai da ke cikin Cocin ba wanda aka kawata shi don gudanar addu'o'i. Tuni dai, rundunar 'yan sandan yankin ta kaddamar da bincike kan batun.
Daga Rariya
Title :
Yan Fashi Sun Yi Awon Gaba Da Kayan Kida A Coci
Description : A safiyar yau Lahadi ne, Wasu 'yan Fashi sun kai hari a Cocin 'Redeemed Christian Church' a yankin Madalla da ke Babban birnin ...
Rating :
5