Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya bayyana cewa talauci ne ya janyo mafi yawan mata ke aukawa cikin tarkon miyagun da suka yi kaurin suna wajen Fataucin mutane zuwa Nahiyar Turai.
Ya ce kashi 50 na rukunin wadanda ke aukawa cikin tarkon duk Mata ne sai kashi 46 da ya kunshi kananan yara da suka fito daga gidajen talakawa wanda ke gaggawar tura 'ya'yansu zuwa Turai don samo arziki.
Title :
Talauci Ne Ya Janyo Matsalar Fataucin Mutane - Buhari
Description : Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya bayyana cewa talauci ne ya janyo mafi yawan mata ke aukawa cikin tarkon miyagun da suka yi kaurin suna w...
Rating :
5