... gwamnatin jihar ta bayyana ranar a matsayin ranar hutu domin tarbo shugaban kasan
A gobe Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki na kwana daya a jihar Bauchi, inda zai kaddamar da asibitin sojojin sama da kuma wasu ayyukan da gwamnatin jihar Bauchi ta gudanar, kamar yadda sakataren gwamnatin jihar ya bayyana.
Sanarwar ta kara da cewa a don haka ne gwamnatin jihar ta Bauchi ta sanar da gobe a matsayin ranar hutu, domin jama'ar jihar su fito kwansu da kwarkwatarsu domin tarbar shugaban kasan.
Title :
Shugaba Buhari Zai Kawo Ziyarar Aiki Na Kwana Daya A Jihar Bauchi A Gobe Alhamis
Description : ... gwamnatin jihar ta bayyana ranar a matsayin ranar hutu domin tarbo shugaban kasan A gobe Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai...
Rating :
5