Dan Wasan Kungiyar Real Madrid Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kambun Gwarzon Dan Kwallon Duniya Na 2016
Ronaldo wanda ya buge abokan takararsa Lionel Messi na Ajantina/ Barcelona da Anyonio Grizman na kasar Faransa/Atletico Madrid, wannan shine karo na hudu da ya samu kambun.
Idan ba a mance ba dai Ronaldo ya yi nasarar cin kofin Nahiyar Turai a kasarsa ta Portugal sannan kuma ya dauki kofin zakarun Turai a kungiyarsa ta Real Madirid
Title :
Ronaldo Ya Lashe Kambun Dan Kwallon Duniya Na 2016
Description : Dan Wasan Kungiyar Real Madrid Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kambun Gwarzon Dan Kwallon Duniya Na 2016 Ronaldo wanda ya buge abokan takararsa ...
Rating :
5