Gobara Ta Ci Kasuwar Jihar Gombe
Sama da shaguna 40 wuta Ta lamushe a tsohuwar kasuwa dake cikin jihar Gombe.
Gobarar ta tashi ne a daren jiya Litinin. Saidai wata majiya na cewa wutar lantarki ce ta yi sanadiyyar wannan gobara. Inda wasu kuma ke cewa an dai ga tashin wutar ce ba tare da sanin asalin inda lamarin ya faru ba.
Title :
Photos:Gobara Ta Ci Kasuwar Jihar Gombe
Description : Gobara Ta Ci Kasuwar Jihar Gombe Sama da shaguna 40 wuta Ta lamushe a tsohuwar kasuwa dake cikin jihar Gombe. Gobarar ta tashi ne a daren ...
Rating :
5