Wata mata ta haifijihar Legos inda tuni aka garzaya da shi asibitin koyarwa na jami'ar Lagos don ci gaba da gudanar jariri mai kai biyu a yankin Ogudu da ke cikin da bincike game yanayin halittarsa.
Rahotanni sun nuna cewa a ranar Talata ne aka kai Matan asibitin Mid-In da ke kan titin Oshogbo domin haihuwa. A cewar Shugaban asibitin, Dora Moses binciken da suka gudanar ya nuna cewa za ta haifi 'yan biyu ne amma bayan ta sauka lafiya sai aka tarad jariri ne da kai biyu. Ya ce an sha samun irin wannan a kasar Indiya amma kuma ba a iya raba su saboda kawunan a jiki guda suke.
Daga Rariya
Title :
Photos: Wata Mata Ta Haifi Jariri Mai Kai Biyu A Legos
Description : Wata mata ta haifijihar Legos inda tuni aka garzaya da shi asibitin koyarwa na jami'ar Lagos don ci gaba da gudanar jariri mai kai biyu...
Rating :
5