Da ya mika hannu don a ba shi kamar yadda ya saba sai kawai ya sauke hannunsa sannan ya yi ta rusawa da kuka.
Dalili kuwa ya ga wacce ya mika hannu ta bashi a cikin mota zaune ta ke amma ko iskar da za ta shaka ba ta da ita dole na'ura ke manne a hancinta don taimaka mata.
Daga Zuma Times Hausa
Title :
Photos: Wani Yaro Mai Bara Ya Saka Kuka Da Ya Fuskanci Wanda Ya Ke Roko
Description : Da ya mika hannu don a ba shi kamar yadda ya saba sai kawai ya sauke hannunsa sannan ya yi ta rusawa da kuka. Dalili kuwa ya ga wacce ya mi...
Rating :
5