Daga hagu, Tsohon Ministan Abuja, Bala Mohammed sai Tsohon Mai Magana Da Yawun Gwamnatin Jonathan, Mista Reuben Abati sai Tsohon Ministan Tsaro, Sanata Misiliu Obanikoro sai Tsohon Mai Magana da yawun Kungiyar Yakin Neman zaben Jonathan, Femi Fani Kayode sai kuma Bashir Ushaq a lokacin da hukumar EFCC ta cafke su a watan Nuwamba bisa zargin almundahanar kudaden gwamnati
Title :
Photos: Muhammed, Abati, Obanikoro, Fani-Kayode A Gidan Yarin Effcc
Description : Daga hagu, Tsohon Ministan Abuja, Bala Mohammed sai Tsohon Mai Magana Da Yawun Gwamnatin Jonathan, Mista Reuben Abati sai Tsohon Ministan T...
Rating :
5