Iyalan Shugaban Kasa, Muhammad Buhari sun nesanta kansu da wasu hotunan shirye shiryen bikin diyar su, Zahra Buhari da angonta, Ibrahim Indimi wanda ake yadawa a cikin shafukan Sada zumunta na zamani.
Da yake karin haske kan batun, Mai Ba Uwargidan Shugaban Kasa Shawara kan Harkokin Yada Labarai, Adebisi Olumide-Ajayi ya ce wadannan hotuna sun kunyata iyalan Shugaban kasa inda ya kara da cewa da zarar lokacin bikin ya karato, za a fitar da sahihan hotuna dangane da bikin auren.
Title :
Iyalan Shugaba Buhari Sun Nesanta Kansu Daga Wasu Hotunan Bikin Zahra
Description : Iyalan Shugaban Kasa, Muhammad Buhari sun nesanta kansu da wasu hotunan shirye shiryen bikin diyar su, Zahra Buhari da angonta, Ibrahim Ind...
Rating :
5