Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a tsakanin shekarar 2016 ta samu nasarar bankado ma'aikatan bogi ha 50,000 inda ta samu rarar kudi har Naira Bilyan 200 daga albashin da alawus alawus na irin wadannan ma'aikatan bogin.
Kakakin Shugaban Kasa, Garba Shehu ne ya yi wannan ikirarin inda ya nuna cewa an samu nasarar cafke mutum 11 da suka yi kaurin suna wajen badakalar ma'aikatan bogi a hukumomin gwamnati wanda kuma tuni a mika su ga hukumar EFCC don ci gaba da bincike.
Title :
Gwamnati Ta Bankado Ma'aikatan Bogi 50,000 A 2016
Description : Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a tsakanin shekarar 2016 ta samu nasarar bankado ma'aikatan bogi ha 50,000 inda ta samu rarar kudi ha...
Rating :
5