Ta Halaka Mijinta Ta Hanyar Daba Masa Wuka Saboda Ya Kasa Sayo Mata Naman Kirsimeti
Wannan wata mata ce da ake zargin ta kashe mijinta ta hanyar soka masa wuka a ranar bikin Kirsimeti a garin Majidun Awori, dake Ikorodu a cikin jihar Lagos.
Rahotanni sun bayyana cewa matar ta yi wannan danyen aikin ne saboda mijin nata ya gaza samar masu ita da iyalansa abubuwan da suke bukata a lokutan bukukuwan Kirsimeti..
Title :
Graphic Photos: Wata Mata Ta Halaka Mijinta Saboda Ya Kasa Sayo Mata Naman Kirsimeti
Description : Ta Halaka Mijinta Ta Hanyar Daba Masa Wuka Saboda Ya Kasa Sayo Mata Naman Kirsimeti Wannan wata mata ce da ake zargin ta kashe mijinta ta h...
Rating :
5