1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Arewa » Graphic Photos: Dan Sanda Ya Harbe Abokin Aikinsa A Zariya

Graphic Photos: Dan Sanda Ya Harbe Abokin Aikinsa A Zariya

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 23 December 2016



Wani abu mai kama da al'amara ko ban mamaki ya auku a garin Zariya a yau Juma'a. Al'amarin ya auku ne a daidai bakin Bankin Zenith dake PZ  a karamar hukumar Sabon Garin Zariya a inda kwatsam aka ga 'Dan Sandar kwantar da Tarzoma wato Mobile Police dake Gadi a Bankin ya fara harbe-harben kan mai Uwa da Wabi, nan take ya harbe dan uwansa 'Dan Sanda. Abin ya fara ne a lokacin da Dan Sandan ya fara cacar baki da wani Soja akan wani abu da har yanzu ba a san dalili ba. Jim kadan da wannan, sai kawai aka ga 'Dan Sandan ya koma tsakiyan titi ya fara harbe-harben kan mai Uwa da Wabi.

Yana cikin wannan harbe-harben wanda ya tarwatsa kowa akan titin, kuma yana bi da gudu yana harbi, sai ga 'Yan Sandan Operation Yaki sun iso wurin, a inda suka yi musayar wuta tsakani, daga bisani suka ci galabansa. Suma al'umma dake wurin, sun rika jifansa da duwatsu domin a samu ya daina harbin. Bayan ya kai kasa, a gaban 'Yan Sandan Operation Yakin, mutane suka rika bugunsa da Gora da kuma duwatsu, su kuma 'yan Sanda na kokarin hanawa har suka samu suka kwashe shi da wadanda ya harba a mota.

Sai dai wani ganau ya shaida min cewa; "da farko da muka ji harbe-harben, mun dauka 'Yan Fashi ne suka zo Bankin, sai daga baya muka ga ashe haka nan yake harbe-harben, muna ganin da alama ya yi shaye-shaye ne, ba cikin hayyancinsa yake ba."

Har wala yau, wani ganau ya tabbatarwa da wakilinmu cewa; baya ga 'Dan Sandan da aka harba, har wala yau ya harbi fararen hula mutum biyu. Ya zuwa hada wannan rahoton, har yanzu bangaren 'Yan Sanda ba su ce uffan ba, hakazalika ma ma'aikatan Bankin na Zenith.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:00
In Arewa
Graphic Photos: Dan Sanda Ya Harbe Abokin Aikinsa A Zariya Title : Graphic Photos: Dan Sanda Ya Harbe Abokin Aikinsa A Zariya
Description : Wani abu mai kama da al'amara ko ban mamaki ya auku a garin Zariya a yau Juma'a. Al'amarin ya auku ne a daidai bakin Bankin Zen...
Rating : 5
Related Posts: Arewa
  • Banga Aiki Daya Da Buhari Ya Kammala A Shekara Uku Ba - Tanko Yakasai
  • Shawarar Shehu Sani Zuwaga Buhari
  • Zan Sake Neman Gwamnan Taraba - Aisha Alhassan
  • Yadda Sarkin Zazzau Ya Sameta Yakuma Yi Shekaru 48 Na Mulkinta
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
  • 'Yan Ta'adda Sun Yi Masa Yankan Rago Tare Da Yanke Masa Mazakuta A Katsina

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Graphic Photos: Dan Sanda Ya Harbe Abokin Aikinsa A Zariya"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ▼  December (82)
      • An Mika Wa Buhari Tutar Shekau Da Aka Gano A Dajin...
      • Ban Goyi Bayan Karya Darajar Naira Da Karin Farash...
      • Photos: Ba Ni Da 'Account A Shafin Social Media' -...
      • Sakataren Gwamnatin Tarayya Ya Wanke Kansa Bisa Um...
      • Muna Nan A Raye - Abubakar Shekau
      • Buhari Ya Sake Dage Ziyarar Da Ya Kawowa Jihar Bau...
      • Sojojin Najeria Sun Sami Al-Kur'anin Shekau a Sambisa
      • Shugaba Buhari Zai Kawo Ziyarar Aiki Na Kwana Daya...
      • Gwamnati Ta Bankado Ma'aikatan Bogi 50,000 A 2016
      • EFCC Ta Ki Amincewa Da Bukatar Goje
      • Photos:Gobara Ta Ci Kasuwar Jihar Gombe
      • Graphic Photos: Daga Wani Sashe Da Bam Ya Tashi A ...
      • Graphic Photos: Wata Mata Ta Halaka Mijinta Saboda...
      • Buhari Ya Sake Rokon Tsagerun Niger Delta Kan Zama...
      • Photos: Daga Cikin Katafaren Gidan Dangote Dake Abuja
      • Ana Zargin Wasu Gwamnoni Bakwai Da Makarkashiyar K...
      • Yan Fashi Sun Yi Awon Gaba Da Kayan Kida A Coci
      • Wata Gobara Ta Lakume Sashin. Kamfanin Yin Giya Da...
      • President Buhari's Xmas Message To Nigerians
      • Photos: Zahra Buhari Da Mijinta Ahmed Indimi A Sau...
      • Graphic Photos: Dan Sanda Ya Harbe Abokin Aikinsa ...
      • A Karshe An Samu Maganin Rigakafin Cutar Ebola
      • Photos: Daga Wajen Kunshi Saddika Lamido Sunusi
      • Dole Shugaba Jammeh Na Gambiya Ya Mika Mulki - Maj...
      • Hukumar Kwastam Ta Kama Shinkafar Da Akeyi Da Roba
      • Video: Zahra Buhari Yayin Rawa Da Mijinta Ahmed In...
      • Photos: Muhammed, Abati, Obanikoro, Fani-Kayode A ...
      • Photos: Hotuna Bikin Auren Zahra Buhari Da Ahmed M...
      • An Nada Buhari Mai Shiga Tsakanin A Rikicin Shugab...
      • Tarihi Hajiya Kubra Usman (Mawakiyan Sarkin Fulani...
      • Photos: Daga Wajen Bikin Murna Ranar Haihuwa Shuga...
      • Yanda Aka Kashe Wani Dan Acaba A Jihar Ondo
      • Ribadu Ko Hamid Ali Za Su Maye Gurbin Magu A EFCC
      • Za A Sallami Wasu Alkalai Biyu A Zamfara Da Abia
      • An Gano Makarantar Da Ake Alamajirantar Da Yara Ma...
      • Kimanin Naira Dubu 250 Aka Biya Sadakin Zahara Buhari
      • Dalilin Da Ya Sa Majalisa Ta Ki Tantance Magu A Ma...
      • Photos: Daga Wajen Kunshi Zahra Buhari
      • Yanda Wani Yadda wani barawo ya saci buhunan Shink...
      • Photos: Wata Mata Ta Haifi Jariri Mai Kai Biyu A L...
      • Majalisa Ta Ki Tantance Magu A Matsayin Shugaban EFCC
      • An Gillewa Wani Jami’in Dan Sanda Kai a Lokacin Za...
      • Photos: Osinbajo Ya Ziyarci Kasar Aljeriya
      • Photos: Boko Haram Sun Sake Kashe Liyutanal Kana
      • Photos: Shugaba Buhari Tare Da Wasu Shugabannin Ka...
      • Za A Tuhumi Ministoci 18 Bisa Kin Bayyana Kadarorinsu
      • Zan Shiga Finafinan Hollywood Idan Akwai Tanadin H...
      • Ronaldo Ya Lashe Kambun Dan Kwallon Duniya Na 2016
      • Jiga-jigan APC Da Na PDP Za Su Kafa Jam’iyyar ADP
      • Buhari Na Shirin Sasanta Rikicin Gambia
      • Photos: Wani Ginin Coci Ya Kashe 'Mutane 60' A Akw...
      • Iyalan Shugaba Buhari Sun Nesanta Kansu Daga Wasu ...
      • Shugaban Kasar Gambiya Ya Ki Amincewa Da Sakamakon...
      • Shugaba Buhari Zai Kawo Ziyarar Aiki Na Kwana Daya...
      • Barayi Sun Shiga Gidan Su Maryam Booth
      • Civil Defence Na Shirin Daukan Ma'aikata Dubu Goma
      • Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Tsohon Shugaban Kwami...
      • Hankalin Fafaroma Ya Tashi Sakamakon Gano Wani Bib...
      • Karamar Hukumar Sokoto Ta Haramta Wa 'Yan Kasuwa B...
      • Atiku Na Harin El-Rufai Saboda Shi Mai Gaskiya Ne ...
      • Buhari Bayar Da Umurnin Da Bincike Mutuwar Yan Bau...
      • Photos: Wani Yaro Mai Bara Ya Saka Kuka Da Ya Fusk...
      • An Ceto Mutane 801 Daga Hannu Mayakan Boko Haram
      • Talauci Ne Ya Janyo Matsalar Fataucin Mutane - Buhari
      • Akwai Yiwuwar Kakarancin Fina Finai Masu Inganci N...
      • Kareena Kapoor Ba Ta Karbi Musulunci Ba
      • Yan Shi’a Na Shirin Kai El-Rufai Kotu
      • Ana Shirin Hana Amfani Da Hijabi A Jamus
      • Ba Zan Fita Daga Jam'iyyar APC Ba — Tinubu
      • Ban Taba Ganin Mai Kishin Nijeriya Kamar Buhari Ba...
      • An Gudanar Da Tarzoman Kin Jinin Shi'a A Abuja
      • Photos: Osinbajo Da Ganduje Sun Ziyarci Goma Tumat...
      • Buhari Ya Yi Alwashin Kawo Karshen Shigo Da Abinci...
      • Dogarin Buratai Zai Auri 'Yar Gidan Ali Modu Sheriff
      • Photos: Yar Gwamnan Kano Fatima Abdullahi Ganduje
      • Yan Daba Sun Kai Hari Ofishin Sanata Shehu Sani A ...
      • Buhari Ya Taya Zababben Shugaban Gambiya Murnar La...
      • Zai Wuya El-Zakzaky Ya Bar Zaria'
      • Buhari Ya Sanya Sabon Ranar Auren Zahra
      • Shugaba Buhari Ya Shirya Kasafin Kudin 2017 Na Nai...
      • Buhari Ya Fi Fifita Yankin Kudu Fiye Da Na Arewa, ...
      • EFCC Za Ta Gabatar Da Shaida Kan Yadda Nyako Ya W...
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger