Rahotanni daga Maiduguri sun tabbatar da cewa an kai harin kunar bakin wake a kasuwar Shanu da ke jihar Borno. Harin dai ya zo ne a daidai lokacin da Sojojin Nijeriya suka bayar da tabbacin cewa kafin a shiga sabuwar shekara, babu sauran fargabar hare haren kunar bakin wake da mayakan Boko Haram ke kaiwa a yankin sakamakon nasarar da sojoji suka samu wajen murkushe sansanin mayakan na karshe da ke cikin kurkumij Dajin Sambisa.
Ga hutunan da nan kasa
Title :
Graphic Photos: Daga Wani Sashe Da Bam Ya Tashi A Garin Maiduguri A Yau
Description : Rahotanni daga Maiduguri sun tabbatar da cewa an kai harin kunar bakin wake a kasuwar Shanu da ke jihar Borno. Harin dai ya zo ne a daidai l...
Rating :
5