Hukumar EFCC ta ki amincewa da bukatar da Tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje ya gabatar mata na yin sulhu a wajen kotu kan tuhumar da ake yi masa shi da wasu mukarrabansa mutum hudu na karkatar da makudan kudade har Naira Bilyan 25 a lokacin suna kan karagar mulki.
Tun a ranar 11 ga watan Oktoba na shekarar 2011 ne, EFCC na maka tsohon Gwamnan gaban kotu. A yayin zaman da bangarorin biyu suka yi, EFCC ta yi fatali da dukkanin bukatun da lauyan Goje ya gabatar na neman a janye karar daga kotu kasancewa hukumar ta EFCC ta nuna cewa ta mallaki duk shiadun da suka kamata na tabbatar da tuhumar.
Title :
EFCC Ta Ki Amincewa Da Bukatar Goje
Description : Hukumar EFCC ta ki amincewa da bukatar da Tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje ya gabatar mata na yin sulhu a wajen kotu kan tuhumar d...
Rating :
5