Captain Ronnie wanda da ne ga Dan Kabo kuma wanda shine Dogarin shugaban sojoji Janar Buratai, zai auri 'yar gidan tsohon gwamnan jihar Borno Ali Modu Sheriff.
Ana zaton za a yi auren ne a cikin wannan wata da muke ciki.
Title :
Dogarin Buratai Zai Auri 'Yar Gidan Ali Modu Sheriff
Description : Captain Ronnie wanda da ne ga Dan Kabo kuma wanda shine Dogarin shugaban sojoji Janar Buratai, zai auri 'yar gidan tsohon gwamnan jihar...
Rating :
5