Babban Kwamanda na Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) Abdullahi Muhammadu Gana ya nema karin Ma’aikata 10,000 a Hukumar.
Mai magana da yawon Hukumar Emmanuel Okeh ya tabbatar da cewa Babban Kwamandan ta ya bayyana hakan ne a wani taro da akayi a Birnin Tarayyar Najeriya Abuja wajen karawa wasu Ma’aikatan 10 Mukami zuwa Assistan Commandant General.
Gana ya bayyana cewa suna butakar a kalla karin ma’aikata 10,000 domin su iya aika ma’aiakatan su zuwa wasu ma’aikatun Gwamnati dake bukata
Daga Mujallarmu.com
Title :
Civil Defence Na Shirin Daukan Ma'aikata Dubu Goma
Description : Babban Kwamanda na Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) Abdullahi Muhammadu Gana ya nema karin Ma’aikata 10,000 a Hukumar. Mai magana da ...
Rating :
5