Auren da aka fi mayar da hankali na 2016: An sanya sabon rana na auren Zahra Buhari, yar shugaban kasa da kuma dan biloniya Ahmed Indimi.Stelladimokorkus ta ruwaito cewa wata majiya ta bayyana cewa an sanya wani sabon ranan auren, Disamba 16.Sabon takardan gayyatan yace: “Mai girma Aisha M Buhari na gayyatan ku zuwa gurin daurin Auren yar ta Zahra Buhari da Ahmed Indimi wanda za’ayi a ranar 16 ga watan Disamba yayinda za’ayi kamu a Abuja. Za’a sanar da ku cikakken bayani kan taron da za’ayi.”
Naij Hausa
Title :
Buhari Ya Sanya Sabon Ranar Auren Zahra
Description : Auren da aka fi mayar da hankali na 2016: An sanya sabon rana na auren Zahra Buhari, yar shugaban kasa da kuma dan biloniya Ahmed Indimi.Ste...
Rating :
5