Barayi sun shiga Gidan su Jarman nan na Kannywood Maryam Booth, Ramadan Booth, Amude booth da Mahaifiyar su Zainab Booth.
Jarumar Maryam Booth ta tabbatar da faruwar wannan alamari inda ta bayyana sun jiwa Amude Rauni bayan sun kwashe komai a gidan kaf.
Ta bayyana bacin ranta akan yadda a Najeriya haryanzu talaka baya cikin tsaro sannan kuma wasu suke daukar alhakin mawuyacin hali da ake ciki.Ganin irin sace sace da akeyi sanadiyar yunwa.
Daga Mujallarmu.com
Title :
Barayi Sun Shiga Gidan Su Maryam Booth
Description : Barayi sun shiga Gidan su Jarman nan na Kannywood Maryam Booth, Ramadan Booth, Amude booth da Mahaifiyar su Zainab Booth. Jarumar Maryam Bo...
Rating :
5