Shugaban rundunar Soja na ' Zaman Lafiya Dole', Manjo Janar Lurky Irabor ya mika wa Shugaba Muhammad Buhari ainihin tutar da Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ke amfani da ita wadda aka gano a Dajin Sambisa bayan fatattakan mayakan kungiyar da sojoji suka yi.
Sai dai, a yayin karbar tutar wanda aka gudanar a wurin liyafar da rundunar tsaron Fadar Shugaban kasa ta shirya a Abuja, Shugaba Buhari bai ce Uffan ba game da ikirarin Shekau na cewa har yanzu kungiyar na da tasiri a dajin Sambisa.
Title :
An Mika Wa Buhari Tutar Shekau Da Aka Gano A Dajin Sambisa
Description : Shugaban rundunar Soja na ' Zaman Lafiya Dole', Manjo Janar Lurky Irabor ya mika wa Shugaba Muhammad Buhari ainihin tutar da Shugab...
Rating :
5