Zahra Buhari daya daga cikin ‘yaya matan shugaba Muhammadu Buhari ,wacce ta karashe karatun jamíar ta a kasan Ingila tana shirin shiga dakin mijinta.
Zahra zata auri dan wani hamshakin mai kudi a kwanaki nan gaba. Auren da ake sa ran zaá yi shagali amma shugaba Buhari bai son haka, yan uwa da abokan arzikine kawai zasu halarci auren, wannan bisa ga rashin almubazarrancin da rayuwan ba wahala na shugaba Buhari .
Kwanankin baya an samu rahotannincewa gwamnan jihar Zamfara,Abdulaziz Yari ne ya raya cewa zai aureta amma budurwar ta fito tace bata amince da shi ba.
Game da cewar jaridar Abuja Reporters, saurayinta Ahmed Indimi,yaron mai kudin nan Mohammad Indimi zai hadu da ita a ranan 2 ga watan disamba,2016.
Title :
Zahra Buhari Za Ta Auri Ahmad Indimi
Description : Zahra Buhari daya daga cikin ‘yaya matan shugaba Muhammadu Buhari ,wacce ta karashe karatun jamíar ta a kasan Ingila tana shirin shiga dakin...
Rating :
5