Majalisar Dattawaa za ta hada gwiwa da Majalisar Wakilai domin a kafa hukumar da za ta rage radaddin talauci a kasar nan.
Majalisar Dattawan ta amincewa bangaren zartarwa da ta bude wata hukuma ta musamman wadda za ta kula da batun talauci da kasar ke fama da ita.
Shugaban kula da harkokin rage radadin talauci a Majalisar Dattawa, Sanata Ali Mallam Wakili, ya ce za a rage zafin talaucin ne ta hanyar samarwa da mutane aikin yi. Amma ya ce da farko sai mutane sun tsarkake zukatansu kafin kawar da mutuwar zuci wanda ya yi katutu.
Title :
Za A Kafa Hukumar Rage Radadin Talauci A Nijeriya
Description : Majalisar Dattawaa za ta hada gwiwa da Majalisar Wakilai domin a kafa hukumar da za ta rage radaddin talauci a kasar nan. Majalisar Dattaw...
Rating :
5