Rahotanni sun nuna cewa hukumar kula da rundunar 'yan sanda ta kasa ( PSC) da kuma majalisar tarayya sun cimma matsaya kan sabanin da suka samu kan shirin daukar 'yan sanda 10.000 aiki, lamarin da ya janyo aka dakatar da shirin.
Da yake tabbatar da haka, Shugaban Kwamitin 'Yan sanda na majalisar Dattawa, Sanata Abu Ibrahim ya ce sun warware sabanin da ke tsakani majalisa da hukumar PSC inda suka amince a yi amfani da kananan hukumomin wajen raba guraben aikin.
Title :
Za A Ci Gaba Da Shirin Daukar 'Yan Sanda 10.000 Da Aka Dakatar
Description : Rahotanni sun nuna cewa hukumar kula da rundunar 'yan sanda ta kasa ( PSC) da kuma majalisar tarayya sun cimma matsaya kan sabanin da s...
Rating :
5