Anyi garkuwa da mutane 5 a jihar Ekiti, jihar mai maganan nan Ayo Fayose a ranan asabar, 5 ga watan Nuwamba 2016.
Game da cewar NAN, wadanda akayi garkuwa da su sune Fasto Ojo da direbansa da kuma wasu guda 3.Sun kasance suna bulaguro ne zuwa karamar hukumar Ise/Orun na jihar inda hakan ya faru. Kakakin jami’an yan sandan jihar, wanda ya tabbatar da faruwan yace an saki mutane 2 daga cikinsu.Yace jami’an yan sanda na kan hanyan ceto sauran guda 3 da akayi garkuwa da du. Yayi kira da mutanen unguwan su taimaka way an sanda wajen sanun makafan su.
Wannan na faruwa ne kwanan da ya kacal bayan akayi garkuwa da sakataren hukumar gudanar d zaben jihar EKiti, Barrista Muslim Olujide Omoleke.
Anyi garkuwa da Barrister Muslim Olujide Omoleke ne da yaronsa da kuma direba a titin Ilesha/Akure a ranan juma’a.
Naij Hausa
Title :
Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mutane 5 A Jihar Ekiti
Description : Anyi garkuwa da mutane 5 a jihar Ekiti, jihar mai maganan nan Ayo Fayose a ranan asabar, 5 ga watan Nuwamba 2016. Game da cewar NAN, wadand...
Rating :
5