Mahukuntan kasar Saudiya sun bayyana samun gawar wani Mahajjacin kasar Indiya da ya rasu a yayin aikin Hajjin shekarar da ta gabata a dutsen Muzdalifah. Amma jikin sa bai rube ba kamar yadda tsutsotsi ko wajen gawar sa ba su je ba.
Title :
Ya Rasu Yayin Aikin Hajjin Da Ta Gabata Amma Gawar Sa Ba Ta Yi Komai Ba
Description : Mahukuntan kasar Saudiya sun bayyana samun gawar wani Mahajjacin kasar Indiya da ya rasu a yayin aikin Hajjin shekarar da ta gabata a dutse...
Rating :
5