Yanzu haka shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun da sauran masu rike da mukaman na jam'iyyar sun tarbe Orji Kalu da sauran tawagarsa a hedikwatar jam'iyyar dake Abuja.
Title :
Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Orji Kalu Ya Sauya Sheka Zuwa APC
Description : Yanzu haka shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun da sauran masu rike da mukaman na jam'iyyar sun tarbe Orji Kalu da sauran tawagarsa ...
Rating :
5