Dalibin yayi barazanar kashe malamin nasa Ter Fannie ne sakamakon bashi sakamako mafi karancin kyau a shekarar sa na karshe a jami’ar.
Ganin haka malamin ya shiga kafar sadarwa inda ya mayar ma dalibin da martani, yace mai “Ka kashe ni idan ka isa, kasan ko ni wanene, ni ba Dakta Sambe bane, babu yadda za’a yi kace in baka sakamako mai kyau bayan baka da kokari, kuma baka kokari. Ka kashe ni kawai kowa ya huta”
Fatan mu anan, shine Allah yasa mufi karfin zuciyan mu.
Source Naij Hausa
Title :
Photos: Wani Dalibi Yayi Barazanar Kashe Mallamin Sa
Description : Dalibin yayi barazanar kashe malamin nasa Ter Fannie ne sakamakon bashi sakamako mafi karancin kyau a shekarar sa na karshe a jami’ar. Gan...
Rating :
5