Rundunar sojojin Nijeriya ta bada sanarwar cewa an gano wata daya daga cikin 'yan matan Chibok a sanyin safiyar yau.
Kakakin rundunar sojojin, Kanal Sani Kukasheka Usman ne ya sanar da hakan a shafinsa na facebook, inda ya kara da cewa an gano yarinyar ne a garin Pulka dake jihar Borno.
Source Rariya
Title :
Photos: An Sake Gano Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok
Description : Rundunar sojojin Nijeriya ta bada sanarwar cewa an gano wata daya daga cikin 'yan matan Chibok a sanyin safiyar yau. Kakakin rundunar ...
Rating :
5