Jami'an KASUPDA Tare Da Rakiyar Jami'an Tsaro Sun Rusa Muhallin Makarantar Mabiya Shi'a Wato Fudiyyah Dake Unguwar Babban Dodo Cikin Garin Zariya
Rusau din wanda mabiya Shi'a ke zargin gwamna El-Rufai da turo masu rusau din duk da cewa babu wata sanarwa, rahotanni sun nuna cewa bayan an rushe makarantar, jama'a sun yi ta kwasar kayayyakin dake cikin makarantar suna awon gaba da su a matsayin ganima.
Title :
Photos: An Rusa Makarantar 'Yan Shi'a Dake Zariya
Description : Jami'an KASUPDA Tare Da Rakiyar Jami'an Tsaro Sun Rusa Muhallin Makarantar Mabiya Shi'a Wato Fudiyyah Dake Unguwar Babban Dodo ...
Rating :
5