A yayin da ake ci gaba da shirye shiryen auren diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari tare da da ga biloniyan dan kasuwan nan Muhammad Indimi, Ahmad Indimi, hotuna sun fito na kayan lefen da aka kai ga iyalin shugaban kasar.
Shafin yanar gizo na Linda Ikeja shi ya watsa hotunan kayan lefen wanda rahotan ya ce an kai jiya Lahadi 27 ga watan nan.
Za’a yi auren ne a watan Disambar nan mai zuwa a babban birnin tarayya Abuja.
Akwatinan dai musamman aka yo su dauke da sunan Zahra Buhari.
Title :
Photos: Kayan Lefen Zahra Buhari
Description : A yayin da ake ci gaba da shirye shiryen auren diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari tare da da ga biloniyan dan kasuwan nan M...
Rating :
5