Ruhotannin dake fitowa daga cikin garin Kano na cewar Jami'an Tsaro sun tarwatsa wasu daga cikin Mabiya Mazahabar Shi'a da suke yin tattaki
Mabiya Mazahabar Shi'ar na yin tattakin ne na Arba'in na Imam Hussaini(AS) a safiyar yau Litinin. Inda dubban mabiyan suke cigaba da yin tattaki tare da gangamin alhini.
Tini dai wasu rahotanni daga wasu sassan birnin na Kano suka ce an yi a rangama tsakanin jami'an soja da kuma 'yan Shi'ar.
Title :
Photos: Jami'an Tsaro Sun Tarwatsa Mabiya Shi'a Da Suke Tattaki A Kano
Description : Ruhotannin dake fitowa daga cikin garin Kano na cewar Jami'an Tsaro sun tarwatsa wasu daga cikin Mabiya Mazahabar Shi'a da suke yin...
Rating :
5