Rahotanni daga garin Chokoneze dake karamar hukumar Mbaise a jihar Imo sun nuna cewa wasu 'yan kabilar Ibo 'ya'yan mutum daya sun karbi Musulunci kwanaki biyu da suka gabata.
Haka kuma an canja musu suna bayan sun musulunta, inda dayan mai suna Chinonso ya koma Hassan, yayin da dayan mai suna Chika ya koma Hassan dayan kuma mai suna Chibuzor ya koma Abdulrahman.
Bincike ya nuna cewa yanzu haka suna wata makarantar musulunci a garin Kaduna domin samun ilmin addini.
Title :
Photos: Inyamura Guda Uku 'Yan Gida Daya Sun Musulunta A Jihar Imo
Description : Rahotanni daga garin Chokoneze dake karamar hukumar Mbaise a jihar Imo sun nuna cewa wasu 'yan kabilar Ibo 'ya'yan mutum daya s...
Rating :
5