Gwamnan jihar Kaduna Mal. Nasir El-Rufai ya ziyarci Iyalan marigayi Abu-Ali domin yi musu ta'aziyya akan rashin jarumin Sojan da Boko Haram suka kashe.
Ya roki Allah ya gafarta ma Marigayin sannan ya roki jama'a da su taimaka ma Iyalan marigayin.
Me za kuce akan hakan?
Title :
Photos: El-Rufai Ya Ziyarci Iyalan Marigayi Abu-Ali a Kaduna
Description : Gwamnan jihar Kaduna Mal. Nasir El-Rufai ya ziyarci Iyalan marigayi Abu-Ali domin yi musu ta'aziyya akan rashin jarumin Sojan da Boko H...
Rating :
5