Yar wasan Nollywood, Chika Ike, ta sanya wata riga na miliyoyin naira kwanan nan.An gano ta sanye da rigar mai walwali na naira miliyan 2 Amal Azhari lokacin da ta je taron ban girma a kasar Amurka. Tana daya daga cikin wadanda suka amshi lambar yabo a gurin taron ban girma na yan kasuwan Afrika a birnin Landan a ranar Lahadi, 27 ga watan Nuwamba. Ta halarci taron karramawa a cikin shigar da ta kai kimanin dala 5,000 (kimanin naira miliyan 2 kenan).
naij Hausa
Title :
Photos: Chika Ike Sanye Da Rigar Naira Miliyan Biyu
Description : Yar wasan Nollywood, Chika Ike, ta sanya wata riga na miliyoyin naira kwanan nan.An gano ta sanye da rigar mai walwali na naira miliyan 2 Am...
Rating :
5