Shugaba Muhammadu Buhari da jam’iyyar APC na mara ma Rotimi Akeredolu SAN, baya a zaben gwaman jihar Ondo da za’ayi kwanan nan.
Shugaba Buhari zai jagoranci jam’iyar APC zuwa taron yakin neman zaben jihar a jihar Ondo.
Akalla gwamnoni 25, mambobin majalisar zantarwa, yan majalisa, ministoci da wasu jigogin jamíyyar APC ne zasu halarci taron a Akure.
Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa ana sa ran mataimakin shugaban kasa zai halarci taron.
Har yanzu dai baá sani shin babban jigon APC ,Asiwaju Ahmed Tinubu da gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola zasu halarci wannan taro.
Title :
Photos: Buhari Da Gwamnonin APC,Sun Dira Jihar Ondo
Description : Shugaba Muhammadu Buhari da jam’iyyar APC na mara ma Rotimi Akeredolu SAN, baya a zaben gwaman jihar Ondo da za’ayi kwanan nan. Shugaba Buh...
Rating :
5