Yayin da mawaka Najeriya nan Paul da Peter wanda akafi sanni su da Psquare ke bikin murnar ranar haifuwar su, Mutumin da ya fi kowa arziki a Afrika, Aliko Dangote ya ziyarci sabon gidan da suka gina
ga hutunan ziyarar sa
Title :
Photos: Aliko Dangote Ya Ziyarci Sabon Gidan Su Psquare
Description : Yayin da mawaka Najeriya nan Paul da Peter wanda akafi sanni su da Psquare ke bikin murnar ranar haifuwar su, Mutumin da ya fi kowa arziki a...
Rating :
5