Fitaccen Jarumi Kannywood Ali Nuhu ya ziyarci dan wasan kwallon kafa super eagle Ahmed Musa wanda yake taka leda wa kungiyar kwallon kafa ta Leicester city a Ingila. Shidai Ali Nuhu yana daya daga cikin mabiyan kungiyar a yanda ko yaushe kafin su yi wasa sai ya musu fatan Alheri a shafin na instagram..
Ga hutuna su nan kasa
photo credit pulse. ng
Title :
Photos: Ali Nuhu Ya Ziyarci Ahmed Musa A Ingila
Description : Fitaccen Jarumi Kannywood Ali Nuhu ya ziyarci dan wasan kwallon kafa super eagle Ahmed Musa wanda yake taka leda wa kungiyar kwallon kafa ta...
Rating :
5