KARANTA ka ba JALILA Shawara:
"Mijina ya na hanani hakkina na Aure - Wata 7 kenen bai kwana da ni ba kuma ni hakuri na ya gajarta yanzu domin ina bukatar Namiji" - Inji JALILA NURUDDEEN
--------------------------
Wata baiwar Allah mai suna Jalila Nuruddeen ta maka mijinta Nurudeen Olanrewaju a wata kotu dake garin Ibadan saboda rashin biya mata bukatarta na aure.
Jalila ta ce wata 7 kenan mijinta Nuruddeen bai sadu da ita ba.
Ta ce tana rokon kotu da ta kashe aurenta da Nuruddeen domin ta gaji.
Mijinta Nuruddeen ya musanta hakan, ya ce ma kotu ya na iyakan kokarinsa domin ganin ya biya wa matarsa bukatarta na aure.
Kotu ta roki Jalila da ta dan yi hakuri tukuna su koma gida zuwa dan wani Lokaci.
Me za kuce akan hakan?
Source Premium Times Hausa
Title :
Niman Shawara: Wata Bakwai Mijin Ta Ya Hanata Hakin Ta Na Aure
Description : KARANTA ka ba JALILA Shawara: "Mijina ya na hanani hakkina na Aure - Wata 7 kenen bai kwana da ni ba kuma ni hakuri na ya gajarta yanz...
Rating :
5