Kakakin tsohon shugaban kasar Najeriya Rueben Abati ya sanar da Hukumar EFCC in da ya ke tsare cewa duk da ya amince ya karbi miliyan 50 daga kudin siyan Makamai da Dasuki ya raba, yanzu Miliyan 5 ne kawai zai iya dawowa da shi.
Rueben Abati yana nan tsare a Hukumar EFCC saboda hannu da yake dashi wajen watandar kudin siyan makamai a lokacin gwamnatin Ubangidansa Jonathan.
Me za kuce akan hakan?
Source premiumtimesng
Title :
Naira Miliyan 5 Ne Kawai i Zan Iya Dawowa Dashi - Rueben Abati
Description : Kakakin tsohon shugaban kasar Najeriya Rueben Abati ya sanar da Hukumar EFCC in da ya ke tsare cewa duk da ya amince ya karbi miliyan 50 dag...
Rating :
5