Kungiyar Izala a karkashin jagorancin Sheik. Abdullahi Bala Lau tare da hadin guiwar Asibitin Muslim Specialist Hospital da ke Danmagaji a cikin Zaria za ta kashe Naira Bilyan 1.3 wajen gina makarantar koyar da aikin Nas da Ungozoma.
Babban Manajan Asibitin, Alhaji Abubakar Idris ne ya tabbatar da haka inda ya nuna cewa tuni aka kafa kwamitin da zai kaddamar da shirin yana mai cewa ba ya ga samar da wata dama ga masu sha'awar aikin Nas da Ungozoma haka ma, makarantar zai taimakawa asibitin da isassun ma'aikata.
Title :
Kungiyar Izala Ta Tanadi Bilyan 1.3 Don Gina Makarantar Koyon Aikin Jinya
Description : Kungiyar Izala a karkashin jagorancin Sheik. Abdullahi Bala Lau tare da hadin guiwar Asibitin Muslim Specialist Hospital da ke Danmagaji a ...
Rating :
5