Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya tabbatar da cewa fasa bututun mai da tsagerun Niger Delta ke yi shi ya janyo tashin farashin siminti a kasuwanni.
Ya ce rashin isasshen iskar gas sakamakon fasa bututu, shi ya tilasta kamfanin siminti na Dongote shigo da Kwal daga waje don samar da makamashi ga injinun kamfanin, lamarin da a cewarsa, ya kara yawan kudaden da ake kashewa wajen sarrafa Simintin.
Title :
Fasa Bututun Mai Ya Janyo Tashin Farashin Siminti - Dangote
Description : Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya tabbatar da cewa fasa bututun mai da tsagerun Niger Delta ke yi shi ya janyo ...
Rating :
5