Alamu Daga Fadar Shugaban Kasa Sun Nuna Cewa Shugaba Buhari Zai Tsaya Takara Shugaban Kasa A Zaben 2019
Fadar shugaban kasan dai ta nuna almaun hakan ne a yayin martanin da ta mayarwa Buba Galadima inda ya ce Buhari zai iya rasa jama'arsa idan har bai daidai rikicin dake gudana a APC ba.
Title :
Buhari Zai Tsaya Takara Shugaban Kasa A Zaben 2019
Description : Alamu Daga Fadar Shugaban Kasa Sun Nuna Cewa Shugaba Buhari Zai Tsaya Takara Shugaban Kasa A Zaben 2019 Fadar shugaban kasan dai ta nuna al...
Rating :
5