Shugaban Kamfanin mai na Kasa ( NNPC), Maikanti Baru ya tabbatar da cewa kamfanin zai gina bututun mai daga matatar mai na Kaduna zuwa makwafciyar kasar Nijar sakamakon ayyukan tsagerun Niger Delta da ke fasa bututun mai da ke yankin.
Ya ce matakin ya zama dole don ganin matatar man ta fara aiki gadan gadan inda ya nuna cewa Shugaba Muhammad Buhari ne da kansa ya nuna goyon bayansa kan bin wannan mataki. Ya ce tuni kamfanin NNPC ta fara tattauna da Ministan mai na Nijar da kuma kamfanin kasar China wanda ke kula da matatar mai ta Nijar din.
Title :
Buhari Ya Bada Umarnin A Fara Shigo Da Danyen Mai Daga Kasar Nijar
Description : Shugaban Kamfanin mai na Kasa ( NNPC), Maikanti Baru ya tabbatar da cewa kamfanin zai gina bututun mai daga matatar mai na Kaduna zuwa makw...
Rating :
5