An kara daga wa’adin amfani da watsup a wayoyin blackberry na OS da akayi niyar dakatarwa zuwa karshen shekarar 2016, inda aka maida dakatarwan zuwa watan Yunin shekarar 2017.
Jaridar Vanguard, ta rawaito cewar andai kara wa’adin dakatar da amfani na blackberry domin amfani da shafin watsup wanda suka kara wa’adin zuwa watan Yunin shekarar 2017. Saboda haka masu amfani da blackberry suna da daman cigaba da amfani da watsup din a wayoyunsu har zuwa wannan lokacin.
An dai bayyana cewar, tun sanda akayi bayanin dakatar da wayoyin daga amfani da watsup, masu amfani da wayoyin suka fara saida wayoyin nasu inda ta wani barayin kuma kasuwan wayoyin tayi kasa a kasuwa.
Title :
An Kara Wa'adin Amfani Da Whatsapp A BlackBerry
Description : An kara daga wa’adin amfani da watsup a wayoyin blackberry na OS da akayi niyar dakatarwa zuwa karshen shekarar 2016, inda aka maida dakatar...
Rating :
5