Hukumar kula da Kamfanonin Sadarwa ta Njaeriya Wato NCC ta dakatar da Shirin Karin Farashin Data da Kamfanonin ke yunkurin yi a 1 ga Watan December.
Hakan Ya faru ne Sakamakon Jin Ra’ayoyin Yan Najeriya ne da hukumar tayi bayan sunyi ta bayyana bacin ransu akan wanna yunkurin da Kamfanonin sukayi.
Mai magana da Yawun Hukumar ne ya bayyanawa Manema Labarai wannan ci gaba da aka samu.
Ko menene ra’ayin ku?
Source Mujallarmu
Title :
An Dakatar Da Karin Kudin Data
Description : Hukumar kula da Kamfanonin Sadarwa ta Njaeriya Wato NCC ta dakatar da Shirin Karin Farashin Data da Kamfanonin ke yunkurin yi a 1 ga Watan D...
Rating :
5