Zan Marawa Mijina Baya Don Ganin Gwamnatinsa Ta Kai Ga Nasara, Cewar A'isha Buhari
Uwargidan shugaban kasa ta kuma kara da cewa mijin nata na bukatar hadin kan gwamnoni, mukarrabansa da sauran masu ruwa da tsaki a gwamnati don ganin ya cimma kyawawan manufofinsa
Title :
Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
Description : Zan Marawa Mijina Baya Don Ganin Gwamnatinsa Ta Kai Ga Nasara, Cewar A'isha Buhari Uwargidan shugaban kasa ta kuma kara da cewa mijin ...
Rating :
5