*a hnkl hwyn suka cgb da gangarowa ba
kakkautawa, y'ar karamar lallausar tsintsiyar
dake hannunta ta subuce izuwa kasa, ba
tare data iya cewa komai ba har izuwa
sanda momi ta zauna, kmr ta juya taci gaba
da abinda takeyi sai kuma hkn ya gagara
sbd takaicin dake tayi mata yawo.
Jim kadan ta tako a hnkl izuwa inda momi
ke zaune ta zauna a kasa tare da tankwashe
kafafunta ta goge hawayen idonta duk da
cewa basu daina zuba ba, ta dago kai a hnkl
cikin kasa-kasa da murya tace "Momi!! Tun
ina yarinya karama wacce bata san wacece
ita ba na budi ido na ganki a matsayin
mhaifyt, bani da wata idan bake ba.
Momi!! A sani na babu wata uwa da bata
son danta, uwa ce wacce tafi kowa son jin
dadin y'ay'anta kuma kanyi duk me yiwuwa
don ganin farin cikinsu, ita ke share hwynsu
idan sunyi kuka ta kuma rarrashesu.
Aikin uwa yafi gbn kwatance ko kuma a
lissafa, sai gashi ni na rasa duk wata kulawa
daga gaeki a mtsynk na mahaifiyata, shin
ina da wani aibu ne?? Ko kuwa na taba yi
miki wani laifi ne da yasa kika cireni daga
matsayin y'arki wacce zata iya samun
kulawa daga gareki??...."na taba ce miki ke ba
y'ata bace??
Momin tayi saurin katseta.
Nusaiba ta grgz kai tace "baki taba cewa
haka da bakinki ba amma kina fadar haka
da ayyukanki, ba wanda zaiga abubuwan da
kike min ya kawo a ransa cewa ke kika
haifeni a cknki, don Allah momi ki daina
bawa duniya damar yimin klln marainiya
alhalin da uwata da ubana."
momin ta dauke kai tare da cewa "idan ni
banyi miki ba ki canja wata uwar mana ai
zai fi ko??"
nusaiba ta kauda kai ckn tsantsar takaici, ta
rasa ta yadda zata iya biyo mata domin
bama tadau maganar da wani muhimmanci
ba, ta dago kai tare da gyara zamanta kmr
wacce zata roki wani abu ta kara kwantar
da murya tace "ba'a taba yin haka ba 2nda
aka halicci duniya kuma ba za'a fara yanzu
ba, kawai ina so don Allah ki taimakeni nima
ki nuna min kulawa ko yaya take nasan
cewa ina da uwa, ko hakan ya kawar da
munanan tunanin dake karo da juna a ckn
kwakwalwata."
shiru ya dan gudana a wurin nadan lkc daga
can momi ta dubeta sosai tace "kina da
goyon baya da kulawa 100% daga wurin
mahaifinki, ni kuma sai ki kyaleni na kula da
wadda baya so din ai ko??"
nusaiba ta grgz kai ckn tsananin takaici ta
dago kai tare da cewa "ban taba klln fifitani
da abba keyi a matsayin dai-dai ba tbbs
kuskurene me grm, amma momi ba haka
yakamata kiyi ba a matsayinki na uwa da
kika haifemu kece zaki dai-daita abin bawai
kara hargitsashi ba.
Kuskure baya taba gyara kuskure, bai kai
hujja ba ki dauki wannan matakin akaina ba
sbd nima ba laifina bane, ban nemi abba ya
fifitani ba, bada sona yake yi ba, wata kila
ma ke kisan dalili amma ni ban sani ba.
Gazawar wannan dalilin yakai makura, don
Allah ki fada min wani dalilin amma ba
wannan ba..."
to nayi miki karya tashi ki wuce.
Momi ta fada tana me nuni da hanyar
dakinsu.
Nusaiba tayi saurin grgz kai da cewa "ba
haka nake nufi ba, abinne kawai koda
yaushe ke daure min kai!! Tambayace dake
zagayawa koda yaushe a kwakwalwata.
Nakanyi iya tunanina don gano amsar amma
sai na kasa, tayaya iyaye guda biyu zasu haifi
y'ay'a guda biyu amma maimakon su nuna
musu syy dukkansu sai kowanne yadau
daya yayi watsi da daya, a karkashin haka
dole AKWAI DALILI!!
Amma ba dalilin nake son ji ba sbd koma
meye ya riga ya wuce, gyara nake so ayi sbd
gaba yadda ba zamuyi dana sani ba koda
gaba ni kuma duk sanda na kllki na rinka
tuno cewa ni ba MARAINIYA bace ina da
uwa a maimakon tunanin da nakeyi a ynz.
Don Allah momi ki taimakeni ki taimaki
rayuwata nima nasan meye dadin uwa ko
yaya ne, na rabu da daci da radadin
maraicin da nake fama dashi. Abba shima
zai daina fifitani akan farida nayi miki
alkawarin haka.
Murmushi momi tayi gami da grgz kai tace
"idan kina ganin haka to ki daina HAR
ABADA! Abbanki bazai daina fifita ki ba
dalilin da yasa kenan har abada ki daina
2nanin zaki samu wata kulawa daga
gareni."
da sauri sbbn hawaye suka gangaro suka
karawa na baya gudu, bakinta na rawa tace
"a maimakon ki rinka karfafa min gwiwa
amma kllm sake tbbtr min kike ba kece kika
haifeni ba, ba kece mahaifiyata ba, ba wata
uwa da y'arta zata zo gbnta kmr haka tana
kuka ta kasa saurararta ta share mata
hawaye.
Me zai hana ki hana zcyta tunanin da take na
cewa ke makiyiyata ce ba masoyiyata ba??
Ke me kaunar bakin cikina ce bame kaunar
farin cikina ba??
Taimako daya zakiyi min ki tbbtrw da duniya
cewa ba kece kika haifeni ba ko don sauran
wadanda ke tunanin ina da uwa su daina,
domin nidai na tbbtr bani da ita!! tbbs kmr
yadda zcyt ke fada min ta fuskar uwa ni
MARAINIYA ce.
Kuka ya kwace mata da sauri ta mike tabar
falon ta nufi dakinsu, a dai-dai sanda take
shine sannan ne farida kuma ke fitowa.
Faridan ta juya tabita da kll murmushi na
tashi a fuskarta idan ranta dubu ne to ya
gama yi mata dadi, tana so taga nusaiba a
ckn kunci. Ta karasa kan kujera ta zauna
tare da cewa "momi dama kin dawo??"
ta gaban goshin! Na dawo 2n dazu ai.
Momi ta fada sanda fuskarta tadan fara saki.
Farida ta waiga tare da cewa "ita kuma
waccan fa?? Me akai mata take kuka??"
momi ta dago kanta taja dogon numfashi
tace "oho!! Ita ta sani."
farida ta kyalkyale da dariya harda kwanciya
akan kujera.
*tunda ta shigo dakin waje ta samu ta
zauna kawai sautin kukanta yaci gaba da
tashi na tsawon lkc, maganar abbanta ce ta
dawo da hnklnta.
Kuka kuma yar amana??
Waye ya taba ki??
Da sauri tayi zumbur ckn muryar kuka tace
"abba wlh momi bata sona, ba ita ta haifeni
ba na tbbt, abba wacece mahaifiyata??
A ina zan ganta...?? Kukan ya sake kwace
mata.*Don Allah ka fada min naje na ganta koda
sau daya ne tak!!
....idan kuma ta mu2 ka taimaka ka kaini
koda kabarinta ne nayi mata addu'a kona
samu sauki a raina.
Y'ar amana wani ne ya fada miki baki da
uwa?? Ko hjyr ce ta sanar miki ba ita ta
haifeki ba??
Yayi saurin koro mata tambayoyin dai-dai
sanda yake zama bisa gefen gadon.
Hwyn dake idonta suka kara gudu ma2ka,
tana mamakin yadda abba ke nuna kmr
baisan abubuwan dake faruwa ba.
Abba tayaya zan yarda uwata na kusa dani??
Idan tana nan a ina take??
Nikam ban ganta ba don na tbbtr wlh ba
momi bace....
Yar amana takai karshe sanda kuka ya
kwace mata.
Abba yabita da kll ckn tsananin tausayawa
kmr ya fashe da kukan shima, dan lkc kalilan
shiru ya gudana a wurin kfn abba yace "Ah
yar amana...
..Nasha gaya miki cewa ki daina yawan
sanya tunani da wasi-wasi a ckn ranki sbd
abubuwa ne da basa haifar da alkhairi ga
me yawaitasu, ba kmr saura kike ba Y'ar
amana ke kin banbanta ta fuskar hnkl da
nutsuwa shi yasa nake da yakini akanki!
Karki bari RUDANI ya canja salon rywrki
kinji!!"
yaci gaba da binta da kll a karo na biyu, ckn
rarrashi kuma ya dora da cewa "kiyi hakuri
y'ar amana, ki kuma tsaida hnklnki waje
daya..."
Abba!! zan daina damuwa ne kawai idan ka
tbbtr min ba momi ce ta haifeni ba don ta
hakane zan daina klln cewa uwar data
haifeni ce ke wulakantani watakila sai na
samu rangwame, don Allah kace haka ne.
Ya dan kauda kai tare da domin ya rasa ma
ta inda zai bullo mata zuwa can ya dawo da
dubansa gareta ya kawo gwauron numfashi
yace "yar amana ina alfahari da ilmi da
nutsuwarki shi yasa idan kina magana irin
wannan sai naga kmr bake bace, ...ba irin
wannan 2nanin nake so ki rinka yi ba."
..irin wanne zanyi..?? Ta fada tana me goge
hwyn idanunta.Ta zamar da jikinta daga jinginar
da tayi
izuwa cikakkiyar kwanciya damuwarta kaso
85% ta tafi.
*********** B A Y A N S A T I D A Y A
***********
¤¤ Misalin karfe 9:10 na farar safiyar litinin
dai-dai lkcn ne harabar makarantar me
ma2kar grm da fadi cike da tsari na gine-
ginen azuzuwa dake zagaye da harabar ta
cika makil da dalibai da kusan dukkaninsu
matasa ne maza da mata keta kaiwa da
kawowa ckn tsakiyar kayataccen filin.
Gefe guda kuma wasu daliban ne group-
group dake ta hira a wurare mabambanta
wasu a tsaye wasu a zaune hayaniyarsu ce
kawai ke tashi, hkn na faruwa ne
kasancewar ba'a shiga lakca ba.
A dai-dai lkcnne kyakykyawar mota kirar
LEXUS 330 ta keto kwaltar data shigo
harabar makarantar kai tsaye izuwa inda
daruruwan motoci suke, cak! Ta tsaya kafin
ka ankara kuma matasa sun zagaye ta
tamkar masu jiran a basu wani abu. Kofa
daya ta bude da sauri farida ta fito tare da
sakkowa daga cknta.
Klln kll sukayi da matasan dake tsaye alamun
kar tasan kar taja tsaki ta wuce, kmr hadin
baki duk matasan suka fashe da dariya.
Daya daga cknsu ya nunata tare da cewa
"kun ganta dallah An gaya miki
don ke muka zo??"
suka sake fashewa da dariya.
Ta sake jan tsaki ckn takaici ta wuce.
A hnkl kofar motar ta sake budewa ckn
nutsuwa ta fito daga ciki fuskarta cike da
murmushi tana klln mutanen dake zagaye,
da ganinta, kalarta da shigarta babu
tambaya.
Kai!! Kuce Y'AR AMANA!! Ckn hadin baki
dukkansu suka fada.
Saurayin dayai maganar yace "ku kara cewa
Y'AR AMANA!!" duk suka kara dauka da fadin
sunan nata kmr ba zasu daina ba.
Tayi y'ar gajeriyar dariya da sanyayyiyar
muryarta tace "to don Allah ya isa haka yau
kuma tanan kuka bullo??
Wato kai ibrahim kaine madugu ko??
Wanda aka kira da sunan ibrahim din yace
"to kuyi shiru Y'AR AMANA tace ya isa."
ya juyo gareta yace "dama munzo ne kawai
muyi miki barka da isowa."
to ina amsawa kuma ina gdy me yawa.
Ta fada.
To guys sai mu tafi ai ko...??
Kafin yakai karshen maganar wata y'ar fara
gajera tayi farat! Tace "Ka sanar mata Zamu
wuce class mu jirata don tayi mana bitar
lakcar jiya don yawanmu bamu gane ba.
To kinji?? Madugun nasu ya fada yana
duban nusaiba.
Murmushi tayi da cewa "to ba damuwa
muje." filin makarantar ya sake rudewa da
shewa dukkansu sunanta suke mai-
maitawa.
Y'AR AMANA!!!!!!!!!!!!! Uhmm akwai banbanchi ko
babu'yadaga
allah????
Title :
Yar Amana Part 6
Description : *a hnkl hwyn suka cgb da gangarowa ba kakkautawa, y'ar karamar lallausar tsintsiyar dake hannunta ta subuce izuwa kasa, ba tare d...
Rating :
5