==============
karo na biyu kenan da abbw biyu masu
kama da juna suka faru tsknnta dashi. Ba
zata taba manta fuskarsa ba, bare sunansa
daya fada mata da kansa wato USMAN!!.
shima da klln yabita domin ya ganeta ba tare
da wani a cknsu yace komai ba, a hnkl kuma
yayi kasa ga inda lttffn suka watse ya tattaro
su tare da mayar dasu ledarsu ya mike tsaye.
Da kyakykyawar fskrs ya saki murmushi tare
da cewa "maimakon mu hadu mu gaisa kai
tsaye amma sai da dan krmn tsautsayi ya
sake giftawa, koma dai meye kiyi hakuri da
bata miki da nayi a karo na biyu."
ya mika mata ledar.
Ta grgz kai tare da fadin "karka damu ai ba
laifinka bane, laifi nane dana shawo kwana
banyi worn ba."
yayi dariya da fadin "keda ba a abin hawa
ba wane worn kuma zaki??
tsautsayi ne dai kawai dole sai ya afku. Ta
taka tare da wucewa da fadin "tsautsayi??
kai duk inda kake tsautsayi rakiya yake
ma??"
suka jero yace "ba haka bane, tsautsayi kmr
tsuntsu ne dakan gifta daga lkc zuwa lkc ba
lallai kasan daga inda yake ba, abin
tambayar kawai shine me yasa a dukkan
haduwarmu sai da wani abu ya faru??"
nima ban sani ba. Ta fada ba tare data
dubeshi ba.
Da sauri yace "to ni na sani."
ta dubeshi kawai dayin murmushi tace "to
meye??."
ba yanzu ba kema a hnkl zaki gane dalilin da
kanki.
Ya fada.
A hnkl?? Bansanka ba fa! Baka sanni ba
KADDARA ce kawai ta hada mu na wani lkc
naga kuma ba lallai mu sake haduwa ba.
Usman ya grgz kai tare da cewa "ta yiwu
kaddarar data hadamu rannan da kuma yau,
itace kuma zata sake hadamu wataran."
...wai ya haka?? Nazo fita kazo shgw ya
kuma muketa tfy tare?? Nusaiba tayi saurin
tambaya.
Usman yace "laifi nayi miki, me laifi kuma shi
yafi cancanta da bibiya ai ko??"
indai don wannan ne ka koma kawai baka
da matsala.
Ta fada ckn sanyayyar muryarta. Ya grgz kai
tare da cewa "bazan koma ba."
kmr zata yi dariya tace "to me yasa??"
ya juyo gareta sosai yace "sbd baki ce kin
yafe min ba..." to na yafe maka.
Ta fada 2n kfn ya karasa mgnr tasa.
Cak! Ya dakata da tafiyar tare da cewa "to
gdy nake, ki kuma kula wajen tsallaka titi
sbd bigewar mota kanja mu2wa, ko jikkata,
mafi muni yakan ja matsalar kwakwalwa a
daina gane wanda ake gani kllm bare kuma
ni da aka ganni sau biyu rak!!."
Dariya tayi kawai ta juya ta zarce ga inda
motarsu take.
Shi kuwa tsayawa yayi tare da binta da kll
yana dariya shima har sai data tsallaka tahau
motarsu, Y'AR AMANA!!
Ya fada cike da so da sha'awa da jin dadin
sunan sannan ya juya izuwa inda ya nufa
2nda farko.
Farida na zaune ckn motar tayi kicin-kicin
kmr zata fashe da kuka don takaici, ba kuma
don tana da wani kwakwkwaran dalili ba.
Da sallama y'ar amana ta shigo motar ta
mayar da kofar ta rufe, kuyi hkr na dade
ko?? Drbn yayi dariya yace "grmnki ne ai
Y'AR AMANA ko kwana zakiyi dole mu zauna
mu jiraki."
farida ji tayi kmr an watsa mata ruwan zafi,
wannan maganar ta tbbtr don ita yayita
hakan yasata cewa "ta kwana anan mu
jirata??
Haba mallam! Idan kai bawanta ne Ni
karyane amin wnn rainin wayon."
direban ba tare da damuwa ba yace " nasan
ma y'ar amana ba zatai haka ba sbd BAIWAR
ALLAH ce tasan mu2nci da girman mutane."
ckn tsawa farida tace "ni kuma ban sani ba
don uwarka."
ta fada ckn karaji tamkar zata rufeshi da
duka.
Y'ar amana tadan tabata da cewa "A'ah don
allah ki bari farida abnd kike yi sam bai
kamata dake ba sbd zagi cin zarafi ne mafi
muni, kai kuma don Allah kace tayi hakuri
kaji."
ta fada tana me dubansa.
Allah ya bata hakuri, ya fada kawai tare da
tada, motar yabi kwaltar da suke kai.
Yayinda farida taci gaba da zazzaga bala'i
har suka iso gd.
**kasancewar momi batanan ta fita
unguwa gashi kuma y'an aiki basanan an
dan basu hutu na kwanaki biyu, tafi hkn
yasa su biyu ne rak a ckn gdn, hkn na daga
bbn dalilin da yasa gdn yayi tsit! Tamkar ba
kowa a cknsa.
Kasancewar ba y'an uwa ne dake hira ko
tattauna wani abu ba, hasalima 2nda suka
dawo farida banda kara2n novel ba abnd
take yi.
Can yamma misalin karfe 5:00 faridan
kishingide take bisa kan makeken gadonsu
irinna al'farma ta rike lttfn da hannun
hannun hagu, ko kiftawa batayi bare ta
kauda kai.
Hkn yasa ko kadan bata ji abnd nusaiba
dake tsaye aknta take fada ba har sai data
taba ta, ta dago kai ta dubeta da sauri.
Meye kuma??
Ta tmby. Nusaiba tace "nace don Allah dan
tashi mu gyara dakin da gadon kinga babu
y'an aiki bare su gyara mana ko??"
farida ta kauda kai tare da cewa "kefa wlh
kin fiye kakalen tsiya da takurawa mutane,
ta ziro kffnta kasa tare da mikewa tabar
dakin ma gaba daya. Nabila tabita da kll tare
dayin murmushi tace "sisterna kenan."
ta mayar da kanta ga abnd take yi. Ta share
dakin ta gyara gadon gami da goge sauran
kayan more ryw dake dakin, saida ta tbbtr
komai yayi sannan ta fito daga dakin ta
dawo falon taci gaba da goge-gogen.
Jim kadan ta tako izuwa inda farida ke
zaune tace "uhm! Nace ba, zan gyara kujerar
nan da kike kai tayi datti."
farida tadan rintse ido da cewa "bala'i!! Wai
ke duk inda nayi sai kin wani bini kin
tasheni??" nusaiba tace "canjin kujera fa
kawai zaki yi."
falon ma zan bari na koma daki sai ki kara
biyoni can."
farida ta fada. Nusaiba tabi ta da kll harta
shige daki, tayi dariya kawai tare da grgz kai
tace "allah ya shiryeki my sister." sllmr da
akaice ta dawo da hnklnta, ta amsa tare da
cewa "sannu da dawowa momi."
ba wani klln arziki tayi mata ba tace
"yauwa".
Nusaiba ta mika hannu don karbar jakar
hnnta amma seta janye tare da cewa "meye
ruwanki da jakata kokin aikeni ne??"
ta grgz kai tace "a'a gani dai nayi ba aibu a
ciki a mtsyn na y'arki."
ckn zaro ido momi tace dai-dai "Akwai".
Nusaiba tbta da kll a hnkl hwy suka taru a
ckn farraen idanunta, a sannu kuma suka
fara gangarowa bisa kuma2nta.
Anya kai abincika dai akwai lauje cikin Nad'i
shiyasa yayi qababa....
AimaAßdool-azeez ßeen Aßoußakar
ya quri dannasan kunanan kunada cikina...
Balepinabane jirgin MTN ne yabiyo takaina...
Kasance da mu akodayaushe dan JOining
din mu ko kuma
Title :
Yar Amana Part 5
Description : ============== karo na biyu kenan da abbw biyu masu kama da juna suka faru tsknnta dashi. Ba zata taba manta fuskarsa ba, bare sunansa d...
Rating :
5